in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Birnin Huzhou na lardin Zhejiang na kasar Sin na dukufa kan aikin kiyaye muhalli yayin samun ci gaba
2018-10-07 14:36:58 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin sabon shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan kokarin da mahukuntan birnin Huzhou na lardin Zhejiang dake nan kasar Sin ke yi wajen kiyaye muhalli yayin da suke neman samun ci gaban tattalin arziki.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China