in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gina hanyoyin mota masu inganci a gundumar Xiaojin ta lardin Sichuan na kasar Sin
2018-10-07 14:42:02 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin wani sabon shirin na "Allah daya gari bamban", shiri ne dake zuwa muku daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin wato CRI, tare da ni Jamila, to a yau zamu yi muku bayani ne kan kokarin da mahukuntan gwamnatin gundumar Xiaojin ta lardin Sichuan na kasar Sin ke yi domin gina hanyoyin mota masu inganci a kauyuka.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China