in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Najeriya ya gana da 'yan kasar mazauna kasar Sin
2018-09-02 17:23:42 cri


Yau ne a ofishin jakadan kasar Najeriya dake kasar Sin, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, wanda a yanzu haka ke ziyara a nan kasar Sin, don halartar taron koli na dandalin tattaunawar hadin kai a tsakanin Sin da kasashen Afirka (FOCAC), ya gana da 'yan Najeriya mazauna kasar Sin.

Daga nan dakin mu na watsa shirye-shirye Fa'iza Mohammed Mustapha ta zanta da Ahmed Inuwa Fagam wanda ya halarci ganawar .

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China