in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da taron ministoci karo na 7 na dandalin FOCAC
2018-09-02 17:02:53 cri
An gudanar da taron Ministocin dandalin FOCAC a yau Lahadi a nan birnin Beijing.

Mamba a majalisar gudanarwar kasar Sin kuma Ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, da Ministan ciniki Zhong Shan ne suka jagoranci taron tare da ministar harkokin wajen Afrika ta kudu Lindiwe Sisulu da kuma ministan cinikin kasar Rob Davies.

Taron ya samu halartar ministocin harkokin waje ko kuma wakilan kula da harkokin cinikayya da kasashen waje daga kasashen Afrika 53 mambobin dandalin FOCAC da kuma manyan wakilan Tarayyar Afrika. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China