in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nahiyar Afirka mai launuka iri daban daban
2018-08-29 15:16:53 cri

"A nahiyar Afirka, ana amfani da launuka a fannonin gine-gine da kuma tufafi. Mazauna wuraren suna sha'awar amfani da launuka iri daban daban ne don bayyana halayensu na fara'a da kuzari." A cewar Chen Honglei,ma'aikaciyar kamfanin Wuyi na rukunin gine-gine ta lardin Fujian, ta taba aikin gine-gine a Nairobi, babban birnin kasar Kenya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China