in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda ake mai da hamada dausayi, kuma rairayi ya zama zinari
2018-08-10 14:57:36 cri





Hamadar Kubuqi dake jihar Mongolia ta gida mai cin gashin kanta a kasar Sin, Hamada ce mafi girma ta 7 a kasar, wadda fadinta ta kai kilomita 365 daga gabas zuwa yamma, kuma kimanin 40 daga kudu zuwa arewa. Kana wani bangare ne na birnin Ordos na jihar Mongoliya ta gida mai cin gashin kanta da ke arewacin kasar Sin. Kwanan nan wakiliyarmu Faeza Mustapha ta yi tattaki har zuwa yankin wannan Hamada, inda ta shafe kwanaki bakwai. A biyo mu cikin shirin, domin jin karin haske dangane da ziyarar.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China