in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Labari daga zirin tattalin arziki na kogin Yangtse#【Kula da kifi a cikin ruwa maras tsabta: Yadda kamfanin daidaita ruwa maras tsabta ya tsabtace ruwan da kamfanin Jiu Jiang mai sarrafa man fetur ya fitar】
2018-08-06 13:21:26 cri
Ruwa maras tsabta da kamfanin daidaita gurbatacciyar ruwa ya sarrafa ya iya yin wa furanni ban ruwa da ma kiwon kifaye. Bisa alkaluman da aka bayar na sa ido kan ingancin ruwan, an ce, wadannan furanni da kifaye sun zama tamkar alama dake nuna ingancin ruwan. Kamfanin sarrafa man fetur na Sinopec dake Jiu Jiang na lardin Jiangxi, ya nace ga manufar "Kiyaye muhalli da kayadde bunkasuwa mafi sauri" da kwamitin tsakiya na JKS ya bayar a shekarun baya-baya nan kan raya tattalin arzikin yankunan da ke bakin kogin Yangtse, wanda kuma ya canja salon bunkasuwarsa, don samun ci gaba tare da kiyaye muhalli na zamani. Ya zuwa yanzu, ruwan da ya fitar da ya dace da ma'aunin kasar ya kai kashi 100 cikin dari, yayin da a fannin iska ma ya kai kashi 100 cikin dari, yawan kayayyakin gurbata muhalli da ya daidaita kuma ya kai kashi 100 cikin dari. (Amina Xu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China