in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Baraka Bashir
2018-08-20 19:34:21 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da wata bakuwa mai suna Baraka Bashir. Hajiya Baraka Bashir, wata 'yar jarida ce a jihar Kano, Tarayyar Najeriya. Kuma ita wata mai rajin kare muhalli ne, wadda ke yi rubuce-rubuce a kafofin sada zumunta na Intanat don yi wa al'umma ikikarin daina gurbata muhalli. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China