in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A'isha Mustapha
2018-08-03 12:49:50 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da wata bakuwa mai suna A'isha Mustapha. Hajiya A'isha Mustapha, wata daliba ce da ke karatu a nan kasar Sin. A cikin hirar da ke tsakanin wakiliyarmu Fa'iza Mustapha da ita, A'isha ta yi bayyana mana tarihinta da yanayin karatunta a nan kasar Sin da ma ra'ayinta kan rawar da mata ke takawa ga ci gaban duniya. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China