An fara zaben shugaban kasa a Zimbabwe
Al'ummar Zimbabwe sun fara kada kuri'ar zaben shugaban kasa a yau Litinin, karon farko tun bayan da tsohon Shugaban kasar Robert Mugabe ya yi murabus a watan Nuwamban da ya gabata. (Fa'iza Mustapha)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku