in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Ibrahim Lawandi Datti dake karatu a fannin shuka ciyawa da noman laimar kwadi a Fuzhou
2018-08-07 17:49:37 cri

Shirin Sin da Afirka na wannan makon ya ziyarci birnin Fuzhou ne dake lardin Fujian a nan kasar Sin, inda abokin aikinmu Ibrahim Yaya ya zanta da Ibrahim Lawandi Datti, wani dalibi dan Najeriya dake karatun digiri na uku a jami'ar nazarin aikin gona da albarkatun gandun daji dake Fuzhou.

Abokin aikinmu ya tambayi Lawandi Ibahim Datti abin da ya ba shi sha'awar zuwa karatu a kasar Sin, da ma dalilinsa na nazarin fasahar noman ciyayi da laimar kwadi.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China