in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarata a Kubuqi 3
2018-07-24 17:22:01 cri

Kullum sake kara ilimi da haduwa da sabbin abubuwa nake a ziyarata a Hamadar Kubuqi, ko da yake, an ce tafiya mabudin ilimi ce. A yau na ga gonaki a tsakiyar Hamada, kuma abun mamaki shi ne, baya ga wadanda aka yi a filin, akwai kuma wadanda aka yi a cikin rumfa, ta yadda za ta zama kariya daga sanyi, kuma ba tare da hana shuke-shuken samun hasken rana da iska ba, inda aka shuka kayan lambu daban-daban. (Faeza Mustapha)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China