in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Ahmed Tukur dan jarida a tarayyar Najeriya
2018-08-01 08:38:18 cri


A kwanakin baya ne, aka shirya taron karawa juna sani na kasa da kasa karo na 16 game da fasahar noman ciyayi da laimar kwadi a birnin Fuzhou dake lardin Fujian a nan kasar Sin. Taron da ya samu halartar masana da dalibai da wakilai da 'yan jaridu daga sassan daban-daban na duniya.

Malam Ahmed Muhammed Tukur dan jarida daga tarayyar Najeriya na daga cikin wadanda gwamnatin kasar Sin ta gayyata a wannan taro.

Abokin aikinmu Ibrahim Yaya ya zanta da shi, ga kuma yadda hirarsu ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China