in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Ya'u Alhaji Kantsi a ziyararsa a kasar Sin
2018-07-24 15:44:17 cri


A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya zanta ne da Malam Ya'u Alhaji Kantsi daga jahar Kano a tarayyar Najeriya, wanda ya kawo ziyara a kasar Sin bisa gayyatar da gwamnatin kasar Sin ta yi masa don halartar wani muhimmin taro na kasa da kasa kan fasahar nomar ciyawar lemar kwadi, wanda aka gudanar a lardin Fuzhou na kasar Sin. Abokin aikinmu Murtala Zhang ya zanta da shi game da makasudin ziyarar tasa, ga kuma yadda tattaunawar tasu ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China