in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Birnin Shenzhen a idon 'yan kasuwa
2018-07-25 08:39:44 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin sabon shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau zamu yi muku bayani kan manyan sauye-sauyen da suka faru a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin tun bayan da gwamnatin kasar Sin ta fara aiwatar da manufar yin gyaran fuska a gida da bude kofa ga kasashen ketare a shekaru 40 da suka gabata, musamman ma a fannin kirkire-kirkire, wanda ya fi jawo hankalin 'yan kasuwa. (Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China