in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Yakubu Ibn Muhammad babban daraktan NTA na Najeriya
2018-07-02 22:33:55 criA wannan mako, shirin Sin da Afirka ya zanta ne da Yakubu Ibn Muhammad, babban darakatan gidan talabijin na Najeriya wato NTA wanda a kwanakin baya ya kawo ziyarar aiki don halartar taron hadin gwiwar kasar Sin da kasashen Afrika wanda aka gudanar a birnin Beijing, helkwatar mulkin kasar, wanda gwamnatin Sin da ma'aikatar yada labaran kasar Sin suka dauki nauyin shirin. Abokiyar aikinmu Maryam, ta zanta da shi game jigon ziyararsa ta wannan karo a nan kasar Sin, da ma sauran batutuwa da suka shafi kasar Sin da Najeriya. Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China