A wannan makon shirin ya zanta ne da Abdulhazif Hamza, wanda ya kawo ziyara a nan birnin Beijing na kasar Sin, kuma na zanta dashi game da irin abubuwan da suka fi jan hankalinsa a kasar Sin, da kuma abubuwan ya kamata matasan Najeriya da ma kasashen Afrika ya dace su koya daga irin cigaban da kasar Sin ta samu don samun cigaban alumma da kasa baki daya, ga cikakkiyar hirar tamu.