in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Sulaiman Uba Gaya daga Najeriya
2018-06-25 10:56:56 cri


A wannan mako, shirin ya karbi bakuncin wata tawagar 'yan jaridu da editoci daga kafafen yada labaru daga tarayyar Najeriya wadanda suka kawo ziyarar aiki nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, tagawar ta ziyarci gidan radiyon kasar Sin wato CRI. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya samu tattaunawa da guda daga cikinsu wato Sulaiman Uba Gaya, mataimakin shugaban kungiyar editoci ta Najeriya, inda ya tambaye shi game da makasudin ziyarar tasu da ma sauran batutuwa da suka shafi dangantaka tsakanin kasar Sin da Najeriya har ma da sauran kasashen Afrika. Ga cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China