in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump: Amurka ba za ta fuskanci kalubalen nukiliya daga Koriya ta arewa ba nan gaba
2018-06-14 11:11:29 cri

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana a jiya cewa, tun bayan da ya gana da shugaba Kim Jong-un, Amurka ba za ta fuskanci kalubalen nukiliya daga Koriya ta arewa ba nan gaba.

Rahotanni na cewa, bayan ganawar tasu, Trump ya koma Amurka a safiyar jiya. Da saukarsa, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa, ganawar tasu ta yi kyau matuka, Koriya ta arewa na da karfin bunkasa sosai nan gaba. Kuma yanzu koriya ta arewa ba ta zama babban kalubale da matsala ga Amurka. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China