in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Taron SCO# Xi Jinping: An nuna adawa ga duk wani yunkuri na ba da kariya ga harkokin ciniki
2018-06-10 15:33:38 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau cewa, bangarori daban-daban mahalarta taron kolin Qingdao na kungiyar SCO za su mutunta ka'idojin hukumar kasuwanci ta duniya ko kuma WTO a takaice, da inganta tsarin cinikayya dake kunshe da bangarori da dama, da nuna kin amincewa ga duk wani yunkurin da ake na bada kariya ga harkokin ciniki. Ya kamata bangarori daban-daban su mutunta manufar cin moriya tare, da fadada hadin-gwiwa ta fannin aiwatar da shawarar "ziri daya da hanya daya", don raya yankin tare.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China