in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Taron SCO#Xi Jinping: Bangarori daban-daban sun bada shawarar tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali
2018-06-10 15:33:03 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, bangarori daban-daban mahalarta taron zasu kafa ra'ayin tsaro mai dorewa, da zurfafa mu'amalar bayanan sirri ta fuskar yaki da ayyukan ta'addanci da daukar matakai irin na bai daya, domin murkushe masu tsattauran ra'ayin addini, da 'yan a-ware gami da 'yan ta'adda, da kuma yakar miyagun laifuffukan da aka aikata, ciki har da fasa kwaurin muggan kwayoyi da sauransu, domin shimfida zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China