in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Taron SCO#Xi Jinping: Idan ana son samun ci gaba, dole a inganta hadin-gwiwa da alakar abota
2018-06-10 15:32:28 cri
Bayan da aka rufe taron kolin kungiyar hadin-kai ta SCO a birnin Qingdao a yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, mahalarta taron sun cimma matsaya daya kan cewa, idan kasashe daban-daban na son samun zaman lafiya da bunkasuwa mai dorewa, abin da kawai zasu yi shi ne su karfafa hadin-gwiwa, da zurfafa dangantakarsu irin ta abokantaka da nunawa juna adalci da hakuri, da kuma cimma moriya tare.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China