in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Taron SCO#Xi Jinping ya jagoranci shawarwari tsakaninsa da shugabannin kasashe membobin SCO
2018-06-10 09:30:31 cri
Yau Lahadi 10 ga wata, an kaddamar da taron majalisar shugabanni kasashe membobin kungiyar hadin-kai ta Shanghai ko kuma SCO a takaice karo na 18, a birnin Qingdao na lardin Shandong, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jagoranci shawarwari tare da shugabannin kasashen Rasha, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Tajikistan, Uzbekistan, Indiya da kuma Pakistan.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China