in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zantawa da Umar Gimba a ziyararsa a birnin Beijing
2018-06-13 08:07:03 cri


A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya karbi bakuncin wata tawagar 'yan jaridu daga kafafen yada labaru daga tarayyar Najeriya wadanda suka kawo ziyarar aiki nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, tagawar ta ziyarci gidan radiyon kasar Sin wato CRI. Wakilinmu Ahmad Fagam ya samu tattaunawa da guda daga cikin 'yan jaridun wato Umar Gimba, wanda ke aiki da gidan talabijin na Channels TV dake Najeriya, inda ya tambaye shi game da makasudin ziyarar tasu da ma sauran batutuwa da suka shafi dangantaka tsakanin kasar Sin da Najeriya har ma da sauran kasashen Afrika, ga cikakkiyar hirar tamu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China