in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan wutar lantarki da makamashi da bola jari ya samar ya kara karuwa a shekarar 2017
2018-06-05 15:14:10 cri

Kungiya mai kula da manufofin bunkasa makamashi daga bola a karni na 21, ta fidda wata sanarwa a jiya 4 ga wata. Sanarwar ta bayyana cewa, yawan wutar lantarki da aka samar a shekarar 2017 ta karu sosai, inda yawan makamashin daga makamashin bola jari ya kai kashi 70 bisa 100, matakin da ya sa wannan shekara, ta zama shekara dake samun bunkasa mafiya sauri a wannan karni, ta fannin amfani da makamashi na bola jari wajen samar da wutar lantaki. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China