in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Maraba da abokai masu halartar taron kungiyar SCO
2018-06-04 15:58:00 cri

 

A farko dai kasashe shida suka kafa wannan kungiya ta SCO, har wa yau kasashe 18 suna hadin kai cikin wannan kungiya.

Mutane dake amfana da wannan kungiya ya karu daga biliyan 1.5 zuwa biliyan 3 a hanlin yanzu. Ta zama kungiyar shiyya-shiyya dake kunshe da mutane mafi yawa dake shafar wurare mafi yawa.

Yawan kudin da mambobin kungiyar suka shafa ya karu daga dala biliyan 1500 zuwa dala biliyan 16000, wanda ya kai GDPn duniya na kashi 20 bisa 100.

Mambobin kungiyar za su tattaru a birnin Qingdao dake gabar tekun Huanghai, shi ma karo na farko ne da za a sake taruwa a mafarin SCO bayan an habaka mambobin SCO.

Sabon zamani, sabon mafari, sabuwar hanya. Wane irin gudunmawar da Sin za ta bayar a tarihin bunkasuwar SCO a wannan karo, kuma wane irin ayyukan da shugaba Xi da abokan mambobin SCO za su yi a wannan karo, bari mu sa kyakkyawar fatanmu ga taron da za a gudana. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China