To masu sauraro, a kwanan baya ne wakiliyar mu Fa'iza Mustafa ta yi hira da Aljiya Baraka Bashir, matashiyar mai rajan kare muhalli a tarayyar Najeriya. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da wannan jami'a.