To masu sauraro, a makon da ya wuce, mun gabatar muku Aljiya Baraka Bashir, matashiyar mai rajan kare muhalli a tarayyar Najeriya. A yau kuma, za mu ci gaba da kawo muku bayani game da wannan jami'a, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.