in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya bikin ba da lambobin yabo game da nahiyar Afirka a Beijing
2018-05-24 19:11:20 cri

A yau ne a nan birnin Beijing aka shirya wani bikin ba da lambobin yabo ga Sinawan da suka yi fice wajen rubuta labarai da gabatar da kyawawan hotuna game da nahiyar Afirka.

Sakatariyar kwamitin dake bibiyar nasarorin da aka samu kan dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka tare da hadin gwiwar gidan rediyon kasar Sin na CRI ne suka shirya wannan biki.

Daga nan dakinmu na watsa shirye-shirye abokin aikimu Ahmed Inuwa Fagam ya tambayi Saminu Alhassan wanda ya halarci wannan biki game da jigo da ma manufar shirya wannan biki.




Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China