in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An wallafa tunanin shugaba Xi Jinping game da tsarin mulkin na gurguzu mai halayen musamman ta kasar Sin a sabon zamani da ake ciki
2018-05-17 11:23:48 cri
Yau Alhamis ne, aka wallafa tunanin shugaba Xi Jinping mai babi 30 game da tsarin mulkin na gurguzu mai halayyar musamman ta kasar Sin a sabon zamani da ake ciki.

Babban jigon littaffi shi ne yadda za a tsaya kan raya tsarin mulkin gurguzu mai halayyar musamman ta kasar Sin a sabon zamani da ake ciki, da kuma bayyana ma'anar tunani da kuma cikakken abubuwa dake cikin wannan tsarin mulki. Littafin ya jaddada cewa, wajibi ne jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da gwamnatin kasar su ci gaba da tsayawa tsayin daka kan wannan tunani. (Amina Xu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China