Ranar 12 ga watan Mayu, rana ce wadda da wuya al'ummar Sinawa su manta da ita. Domin kuwa a ranar 12 ga watan Mayun shekarar 2008 ne, da misalin karfe biyu da minti 28 na yamma, mummunar girgizar kasa wadda karfin ta ya kai digiri 8 bisa ma'aunin Richter, ta afkawa lardin Sichuan da ke yammacin kasar, girgizar da ta lalata wasu sassan lardin da dama, musamman ma gundumar Wenchuan da girgizar kasa ta fi shafa, tare da janyo munanan asarorin rayuka. Yau shekaru 10 ke nan da aukuwar wannan ibtila'i. Shin ko yaya gundumar ta Wenchuan ta ke a yanzu?
A biyo mu cikin shirin, don samun karin haske.(Lubabatu)
180511-Wenchuan-kaunar-juna-ya-kawo-mana-sauyi-Lubabatu
|