in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: Sin na dora muhimmanci game da alakar ta da koriya ta kudu
2018-05-04 21:08:36 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ce kasar sa na dora muhimmancin gaske, kan alakar dake tsakanin ta da koriya ta kudu. Shugaba Xi ya bayyana hakan ne yayin zantawarsa ta wayar tarho da shugaban koriya ta kudu Moon Jae-in.

Xi ya ce, kasar sa na da burin kara inganta tattaunawa da koriya ta kudu, da zurfafa hadin gwiwa daga dukkanin fannoni, da musayar al'adu, da kuma ciyar da alakar sassan biyu gaba, ta yadda za su cimma bukatun su na bai daya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China