in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Zhanshu zai ziyarci kasashen Habasha da Mozambique da Namibia
2018-05-04 19:38:03 cri
Mamban majalissar zartaswa ta kasar Sin Li Zhanshu zai ziyarci kasashen Habasha da Mozambique da kuma Namibia tsakanin ranekun 9 zuwa 18 ga watan nan na Mayu.

Mr. Li, wanda shi ne shugaban zaunannen kwamitin majalissar wakilan jama'ar kasar Sin, zai ziyarci kasashen ne bisa gayyatar takwaransa na majalissar wakilan kasar Habasha, da na majalissar dokokin kasar. Sai kuma na majalissar dokokin Mozambique, da kuma na majalissar wakilan kasar Namibia.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China