in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin waje na kasar Sin ya jinjinawa ganawar sassan koriya ta kuda da ta arewa
2018-05-03 19:57:42 cri
Dan majalissar zartaswar kasar Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya jinjinawa ganawar da shugabannin koriya ka kudu da ta arewa suka yi a watan da ya gabata, yana mai cewa hakan ya haifar da babbar gajiya, da damammaki na warware sa-in-sa da ake fama da shi game da batun zirin koriya.

Mr. Wang Yi wanda ke ziyarar aiki a koriya ta arewa a Alhamis din nan, ya yi tsokacin ne yayin ganawarsa da shugaban kasar Kim Jong Un.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China