in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Sin zai ziyarci koriya ta Arewa
2018-04-30 16:31:14 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya ce ministan harkokin waje na kasar Sin Wang Yi zai ziyarci Koriya ta arewa tsakanin ranekun 2 zuwa 3 ga watan Mayu.

Mr. Wang zai gudanar da wannan ziyara ne bisa gayyatar takwaransa na koriya ta arewa Ri Yong Ho.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China