A cikin shirin Sin da Afirka na makon da ya gabata, mun fara kawo muku hira da daya daga editocin jaridar Hausa ta Leadership ko Leadership a Yau, wadda ke fita a kullum a tarayyar Najeriya, wato Malam Abdulrazaq Yahuza Jere. A wannan mako za mu ci gaba da kawo maku zantawar abokin aiki Saminu Alhassan da editan na Leadership a Yau. A kasance da mu domin jin hirar tasu.
180508-Hira-da-Abdulrazaq-Yahuza-Jere-B.m4a
|