A shirin Sin da Afirka na wannan mako, za mu kawo muku hira da Saminu Alhassan ya yi da wani ma'aikacin sashen Hausa na jaridar Leadership ko Leadership a yau, Abdulrazaq Yahuza Jere, jaridar da ake wallafawa a tarayyar Najeriya. Sai a biyo mu domin jin yadda hirar ta kasance.