in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: Kasar Sin Za Ta Kara Bude Kofa Ga Duniya
2018-04-10 16:58:43 cri
A yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin bude taron shekarar 2018 na dandalin Boao na kasashen nahiyar Asiya, inda ya gabatar da wani jawabi mai taken "bude kofa don samun walwala tare, da kirkiro sabbin fasahohi don tabbatar da makoma mai haske". A shekarar 2018 da muke ciki ake cika shekaru 40 bayan da aka fara daukar manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje a kasar Sin. To, ta yaya ake waiwayar abubuwan da suka faru a cikin wadannan shekaru 40? Kana shin kasar Sin za ta ci gaba da bude kofarta a nan gaba? Game da wadannan tambayoyi, bari mu duba amsa da shugaba Xi Jinping ya ba mu:


1  2  3  4  5  6  7  8  9  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China