in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Barrista Aliyu Abdullahi daga tarayyar Najeriya
2018-04-04 14:08:03 cri
A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya karbi bakuncin wata tawagar jami'an dake tallafawa harkokin yada labarai na ofishin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wadanda suka kawo ziyarar aiki a wasu daga cikin biranen kasar Sin da suka hada da birnin Guangzhou, Shenzhen, da kuma birnin Beijing, fadar mulkin kasar ta Sin, tagawar ta ziyarci gidan radiyon kasar Sin wato CRI. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya samu tattaunawa da guda daga cikin jami'an, wanda ya fara da tambayar jami'in game da jigon ziyarar tasu.

Ga cikakkiyar hirar tasu.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China