in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Matakin Amurka na kara haraji kan kayakin karafa ya sha suka daga WTO
2018-03-24 17:34:21 cri
Matakin shugaban Amurka Donald Trump, na kara haraji kan karafa da gorar ruwa, ya sha suka yayin taron hukumar kula da harkokin cinikayya ta duniya WTO da ya gudana jiya a Geneva.

Cikin wata sanarwa da suka fitar, wakilai daga sama da kasashe 40 mambobin hukumar ciki har da 28 daga Tarayyar Turai, su gargadi Amurka game da matakin na ta.

Mambobin hukumar sun bayyana damuwar matakan harajin za su yi illa ga moriyar 'yan kasuwa da kuma daidaituwar dokokin tsarin cinikayyar kasa da kasa. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China