Yanzu haka a nan kasar Sin, in mun ambaci al'amarin da ya fi janyo hankalin al'ummar kasar, to bai wuce ga manyan taruka biyu, wato taron shekara shekara na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa na kasar Sin wato CPPCC, da kuma taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a takaice. Amma me ka sani game da tarukan nan biyu? A biyo mu cikin shirin, domin samun karin haske a kansu.(Lubabatu)
180316-taruka-biyu-na-kasar-sin-lubabatu.m4a
|