in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Nijar a kasar Sin ya yi tsokaci kan muhimman taruka biyu da alakar Nijar da Sin
2018-03-07 13:35:24 cri


Jakadan Jamhuriyar Nijar dake nan kasar Sin, Inoussa Moustapha, na daya daga cikin jakadun kasashen wajen da suka halarci muhimman taruka biyu wadanda a yanzu haka suke gudana a birnin Beijing, wato taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar duk kasar Sin NPC, da kuma taron majalisar bada shawarwari kan harkokin siyasar kasar, CPPCC. Jakada Inoussa Moustapha yayi tsokaci kan tarukan biyu, gami da kyakkyawar dangantakar dake tsakanin Nijar da kasar Sin.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China