in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Najeriya a kasar Sin ya bayyana ma'anar muhimman taruka biyu na kasar Sin
2018-03-06 16:53:59 cri


Jakadan Najeriya a kasar Sin Ambasada Baba Ahmad Jidda ya bayyana muhimman tarukan kasar Sin wato taron Majalisar bada shawara kan harkokin siyasa na kasar Sin CPPCC, da na wakilan jama'ar kasar Sin NPC suna da babbar ma'ana ga cigaban kasar Sin duba da yadda ake baiwa dukkan kabilun kasar damar yin wakilci da kuma bayyana muradun al'ummomin yankunansu. Ambasa Jidda ya bayyana hakan ne yau Talata a zantawarsa da wakilin sashen Hausa na gidan radiyon kasar Sin CRI game da muhimman tarukan biyu. Ga abin da jakadan na Najeriya ke cewa:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China