in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# Kasar Sin tana son hada kan kasa da kasa don raya al'umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan bil'adama
2018-03-05 11:07:59 cri
Rahoton aikin gwamnati da aka gabatar ga hukumar kolin kasar Sin a yau Litinin ya yi nuni da cewa, kasar Sin za ta tsayi tsayuwar daka wajen bin hanyar lumana da raya sabon salon huldar da ke tsakanin kasa da kasa. har wa yau, tana son hada kan kasa da kasa don raya al'umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan bil Adam.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China