#taruka2na2018#Sin za ta tsaya kan kare ikon mallakar yankinta
A cikin rahoton aikin gwamnatin da firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar a wajen taron shekara-shekara na majalisar NPC wanda aka bude a yau Litinin, an nuna cewa, a bana, Sin za ta nace ga bin hanyar inganta karfin rundunar soja mai salon musamman na kasar da tsayawa haikan kan kare ikon mallakar yankin kasa da tsaro, gami da hakkin samun ci gaba. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku