in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# kasar Sin ta gabatar da matakan kyautata samar da guraben aikin yi da kara kudin shigar al'umma
2018-03-05 11:02:27 cri
Firaminisan kasar Sin Li Keqiang a rahoton aikin gwamnati da ya gabatar a yau Litinin ya bayyana cewa, za a dauki matakai da dama a fannin kara samar da guraben aikin yi, ciki har da fadada hanyoyin samun ayyukan yi da daga matsayin yawan kudin shigar al'umma da za a sanya haraji a kai da kuma kyautata ayyukan inshorar kiwon lafiya.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China