in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# Kasar Sin za ta kara rage al'ummar da ke fama da talauci a yankunan karkara da sama da miliyan 10
2018-03-05 10:44:57 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang a rahoton aikin gwamnati da ya gabatar a yau Litinin ya bayyana cewa, a bana, za a kara rage al'ummar da ke fama da talauci a kasar da sama da miliyan 10, kuma za a dauke al'umma miliyan biyu da dubu 800 daga yankunan da ke fama da talauci don kyautata zaman rayuwarsu.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China