in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# Sin za ta kara kwazon shawo kan matsalar gurbatar yanayi
2018-03-05 10:43:18 cri
A shekarar da muke ciki, kasar Sin za ta rage yawan wasu muhimman abubuwan dake gurbata yanayi da take fitarwa da kashi uku bisa dari. Kana, yawan sinadari mai gurbata iska na PM 2.5, zai ci gaba da raguwa a wasu muhimman yankunan kasar. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China