in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# Sin za ta gaggauta raya kasa mai basira
2018-03-05 10:24:18 cri
A cikin rahoton aikin gwamnati da firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar a wajen cikakken zama karo na farko na taron shekara-shekara na majalisar NPC karo na 13, ya bayyana cewa, domin gaggauta gina kasa mai kaifin basira, kasar Sin za ta fara aiwatar da wasu muhimman ayyukan fasaha na kirkire-kirkire, ta yadda al'umma za su kara cin gajiyar ci gaban kimiyya da fasaha. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China