#taruka2na2018#kasar Sin ta yi hasashen gibin kudinta zai kai 2.6% a wannan shekara
A rahoton aikin gwamnati da firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar a yau Litinin, an yi hasashen cewa, gibin kudin gwamnatin kasar zai kai kashi 2.6% cikin wannan shekara, adadin da zai ragu da kashi 0.4% kwatankwacin na bara.(Lubabatu)